Mayakan Shi'a sun kashe Sojan yemen 80 a lokacin da suke sallah

Rahotanni daga kasar yemen na cewa mayakan houthi masu samun goyon baya da tallafi daga Iran sun kai hari a wani sansanin soja dake Ma'arib a kasar ta yemen,
Rahotanni sunce an kai harin ne akan wurare biyu cikin sansanin sojan da ya hada da Masallaci a lokacin wasu sojoki da wadanda ake horaswa ke Sallah.

Comments

Popular posts from this blog

What happened in Al-Qalam University was pure love to Sheik Ismail Mufti Menk not a disgrace as reported. -Hassan Kabir Yar'adua

Rwanda launches electric bikes after grabbing headlines with homemade mobile phones