Labari da dumi-dumi: Buhari ya canza sunan filin wasa na Abuja

Aminu H Maikarfe -

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya sauya sunan babban filin wasa na Abuja zuwa Mashood Abiola albarkacin ranar Dimokaradiyya.

Comments