Mutane 34 sun rasa rayukan su a harin Bomb

Bomb ya halaka mutane 34 a Afghanistan.

Wani bomb da aka dasa a gefen a gabashin Afghanistan ya halaka mutane 34 ,

Rahotanni sunce da yawa daga cikin wadanda harin ya rutsa da su mata ne da kananan yara.
Jami'an tsaro sunce kungiyar taliban ce ta ke da alhakin harin.
Kasar Afghanistan na fama da yan tada kayar taliban shekaru da dama , kuma an sha yunkurin sasanta lamarin amma har yanzu ba'a cimma nasara ba.

Comments

Popular posts from this blog

What happened in Al-Qalam University was pure love to Sheik Ismail Mufti Menk not a disgrace as reported. -Hassan Kabir Yar'adua

Rwanda launches electric bikes after grabbing headlines with homemade mobile phones