Mayakan Shi'a sun kashe Sojan yemen 80 a lokacin da suke sallah
Rahotanni daga kasar yemen na cewa mayakan houthi masu samun goyon baya da tallafi daga Iran sun kai hari a wani sansanin soja dake Ma'arib a kasar ta yemen, Rahotanni sunce an kai harin ne akan wurare biyu cikin sansanin sojan da ya hada da Masallaci a lokacin wasu sojoki da wadanda ake horaswa ke Sallah.