Posts

Showing posts from June, 2019

Labari da dumi-dumi: Buhari ya canza sunan filin wasa na Abuja

Image
Aminu H Maikarfe - Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya sauya sunan babban filin wasa na Abuja zuwa Mashood Abiola albarkacin ranar Dimokaradiyya.